Friday, January 2
Shadow

Da Duminsa: Sanata Godiya Akwashiki ya riga mu gidan gaskiya a Asibitin kasar waje

Rahotanni daga kasar India sun ce sanata Godiya Akwashiki dake wakiltar jihar Nasarawa a majalisar tarayya ya rigamu gidan gaskiya.

Sanata Akwashiki dan jam’iyyar SDP ne.

Kuma ya rasu yana da shekaru 52

Karanta Wannan  Kuma Dai:Akwai yiyuwar shugaba Tinubu zai sake dakatar da wani Gwamnan Nan Najeriya da sake saka dokar Ta baci a jiharsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *