Monday, April 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Zan kai Najeriya Kotun Duniya, dama na kai kara wajan Allah kuma kwanannan Mala’iku zasu sakko>>Inji Rev. Ezekiel Dachomo

Babban Malamin coci, Rev. Ezekiel Dachomo ya bayyana cewa zai kai Najeriya kotun Duniya.

Yace ya riga ya kaita kotun Allah kuma kwanannan mala’iku zasu sakko su yi maganin masu muzgunawa Kiristoci.

Ya bayyana hakane yayin ganawa da manema labarai inda yace kuma sun jinjinawa Shugaban Amurka, Donald Trump saboda zuwan da yayi Najeriya.

Kalli Bidiyon jawabin anan

Karanta Wannan  Kiris ya hana in daina karatun saboda takurar malamai>>Matar Tsohon Shugaban kasa, Patience Jonathan bayan ta kammala karatun Digiri na 3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *