Tuesday, February 24
Shadow

Diyar Atiku Abubakar me suna Fatima ta koma jam’iyyar ADC

Diyar Atiku Abubakar me suna Fatima Atiku Abubakar ta koma jam’iyyar ADC.

Ta yanki katin zama ‘yar jam’iyyar ADC ranar Litinin a Abuja.

Tsohuwar kwamishiniyar lafiya ta jihar Adamawa ta yanki katin ne a wuse kuma wasu manyan jam’iyyar sun samu halarta.

Karanta Wannan  Yanda 'yansanda suka min fàdè a bakin boda>>Wata 'yar Najeriya data je cirani kasar Libya ta dawo da kyar ta bayar da labari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *