Thursday, January 8
Shadow

Allah Sarki:Kalli Bidiyon wani da ya je kasar Libya ya sha wuya yace ko maqiyinsa bayawa fatab ya je

Wannan wani dan Najeriya ne daga Kano da ya je kasar Libya neman kudi.

Saidai yace ko makiyinsa bayawa fatan ya je Libya.

Ya bayar da labarin irin wahalar da ya sha dalla-dalla.

@mustaphayaloo

Adamu Ibrahim Dan jihar kano da ya ajiye sana’ar sa ya tafi libya

♬ original sound – Musty
Karanta Wannan  DA DUMI-DUMI: Shugaba Tinubu ya karɓi wasu Sanatocin Arewa ƙarƙashin jagorancin Sanata Yari Abdulaziz a fadar shugaban ƙasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *