Friday, January 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda sojoji ke rawa ya dauki hankula sosai

Wannan wani Bidiyo ne da aka ga sojojin Najeriya na rawa a daji.

Lamarin ya dauki hankula inda wasu suka yaba, wasu kuwa sukarsu suka yi.

Karanta Wannan  Kotu ta daure matashi da ya saci Kaza

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *