Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Zinedine Zidane ke murna bayan da Algeria ta kai ga wasan Quarter finals

An hango Tsohon dan wasa kuma tsohon kocin Real Madrid, Zinedine Zidane yana ta murna bayan da kasar Algeria ta kai ga wasan Quarter finals.

Dan Zinedine Zidane shine golan kungiyar kwallon Algeria kuma Zidane da matarsa tun da aka fara gasar cin kofin ta AFCON suka je kasar Morocco suke kallo.

https://twitter.com/i/status/2008659253498962132
Karanta Wannan  Ni Dai da in Aikata Alfasha da Me Bakin Kyss wallahi gara Inyi Khadari abuna ya guntule>>Inji Ustaz Hussaini a yayin da suke musayar kalamai tsakaninsa da me bakin Kiss

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *