Sunday, January 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata ‘yar Najeriya dake zaune a kasar Amurka ta nuna wani bangare na kasar Amurkar da ya dauki hankula sosai

Wata ‘yar Najeriya dake zaune a kasar Amurka, ta nuna wani sashe na kasar Amurka da tace mutane basu yi tsammanin gani ba.

A yayin da a fina-finan kasar Amurka ake nuna ginegine masu tsawo da kuma gidaje masu kyau.

A Bidiyon nata an ga wata unguwar Talakawa data nuna.

https://www.youtube.com/watch?v=WMaLJdebWsw?si=NX0q98YYH6zOhtcp
Karanta Wannan  Obasanjo da Atiku da Obi sun halarci kaddamar da littafin Sule Lamido a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *