Tuesday, March 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Abin Kunyar da ‘yan Kungiyar Barcelona suka yi bayan sun lashe kofi da ake ta magana akai

Bayan nasarar da Barcelona ta samu Akan Real Madrid inda aka ga taci Real Madrid 3-2 a daren jiya.

A yayin da suke Murna, An ga Lamine Yamal yana Live a Instagram.

Saidai an hango golan Barcelona, Wojciech Szczęsny yana zukar Tàbà.

Nan da nan, Lamine Yamal ya dakatar da live din da yake yi.

Lamarin ya jawo cece-kuce sosai.

https://twitter.com/i/status/2010641777561362930
Karanta Wannan  'Yan Kwaya sun karu a Najeriya>>Gwamnatin Tinubu ta koka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *