Friday, September 4
Shadow

Motar da Kashim Shettima ya baiwa Adam A. Zango Zalunci ne>>Inji Malam

Malam ya bayyana cewa, motar da Kashim Shettima ya baiwa Adam A. Zango zalinci ne saboda be baiwa malamai da suka tayasu yakin neman zabe irin motar ba.

Ya kara da cewa malaman ma Allah ya kara gashinan irin sakayyar da aka musu, gobe ma sai su kara.

https://www.tiktok.com/@aboukar.mmd/video/7594477549971836171?_t=ZS-93137sSZh0j&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Sadiya Haruna na shan Tofin Allah Tsynè inda ake zarginta da Lalata auren Gfresh, Ita Kuma Maryam Anata tausaya mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *