Wannan budurwar an kamata tana bi shagunan Aski dan daukar Gashin mutane da aka aske.
Tace tana kaiwa matsafa(Yahoo) Boys ne tana sayar musu akan Naira Dubu 2 ko sama da haka.