Tuesday, May 19
Shadow

Ya halatta idan ka saki mata, ka auro kanwarta da suke uwa daya uba daya>>Inji Malam

Wannan malamin ya bayyana cewa ya halatta idan mutum yana da mata ya saketa, ya auro kanwarta wadda suke uwa daya uba daya.

Yace abinda aka Haramta shine hadasu a lokaci daya mutum ya aura.

Karanta Wannan  Malamai A Faɗin Nijeriya Sun Fara Kiraye-Kirayen A Taka Wa Malama Juwairiyya Birki Saboda Salon Wa’azinta Yana Gurɓata Tarbiyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *