Friday, December 5
Shadow

Fati Washa ta haskaka a wadannan hotunan

Tauraruwar Fina-Finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan inda ta haskaka sosai.

Fati ta saka hotunan a shafinta na sada zumuna wanda suka kayatar da masoyanta.

Karanta Wannan  Hoto: Hadiza Gabon ta godewa wadanda suka tayata murnar zagayowar ranar haihuwarta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *