Wednesday, January 14
Shadow

Tsohon dan kwallon Manchester United, Rio Ferdinand yace yana tare da Najeriya

Tsohon Dan kwallon Najeriya, Rio Ferdinand ya bayyana cewa yana tare da Najeriya a wasan da zasu buga da kasar Morocco an jima na kusa dana karshe na gasar AFCON.

Ya wallafa hotonne a shafinsa na X.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Sanata Aisha Binani ta fice daga APC zuwa ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *