Thursday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan Faston ya dauki hankula saboda yayi hasashen daidai cewa za’a cire Najeriya a gasar AFCON

Wannan wani fasto ne da ya dauki hankula saboda yayi hasashe daidai cewa za’a cire Najeriya daga gasar AFCON.

Da yawan Kiristoci na ta neman a basu lambarshi ko a gaya musu inda yake.

Karanta Wannan  Atiku Abubakar ya yiwa Peter Obi barka da zuwa jam'iyyar ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *