Tuesday, May 19
Shadow

Atiku Abubakar ya yi magana akan komawar dansa jam’iyyar APC

Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya tabbatar da komawar dansa Abba Abubakar Jam’iyyar APC.

Ya bayyana cewa, komawar dan nasa APC ra’ayinsa ne bashi da hannu a ciki.

Yace a Dimokradiyya ake, baya tursasawa ‘ya’yansa ra’ayin siyasa.

Yace abinda ke gabanshi shine mulkin zalunci da ake a Najeriya da kuma matsin tattalin arzikin da kasarnan ke ciki.

Karanta Wannan  Ya kamata ana bin doka a kasarnan, Masu son hadani fhada da sojoji ne suke rura whutar rikicin amma ni ina girmama sojoji kuma banda matsala dasu>>Inji Wike

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *