Wannan Bidiyon ‘yan Kwankwasiyya ne yayin da suka yi tattaki zuwa gidan Kwankwaso a Kano dan nuna soyayya a gareshi.
Hakan na zuwane yayin da Abba Kabir Yusuf ke shirin komawa jam’iyyar APC.