Saturday, June 27
Shadow

Bani da gida ko fili a Abuja>>Inji Peter Obi

Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour Party a zaben shekarar 2023, Peter Obi ya bayyana cewa, bashi da gida a Abuja ko fili.

Yace kuma da gangan yayi hakan dan kaucewa damuwa.

Ya bayyana hakane a wajan wani taro yayin da yake jawabi lamarin ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  Ji yanda aka kai Amarya da Uwar gida Asibiti bayan da suka sha maganin kayan Mata da ya fi karfinsu dan su burge mijinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *