An ga wasu magoya bayan Kwallon kafa na Senegal sun koma bayan fili suka yi Sallah, yayin da ake tsaka da wasa.
Kallon kwallon be shagaltar dasu daga yin sallah ba.
Da yawa musamman Musulmai sun jinjina musu.