Saturday, March 14
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Sarki ya duka Gwiwoyi biyu a kasa yana gaishe da Gwamnan jihar Gombe

Wannan Bidiyon ya dauki hankula inda aka ga Wani sarki ya duka Gwiwoyi biyu a kasa yana gaishe da Gwamnan Gombe, Inuwa Yahya.

Lamarin ya farune a wajan wani taro inda ya jawo cece-kuce.

Karanta Wannan  Bani ba hadakar Jam'iyyar ADC, takarar shugaban kasa ma zan tsaya>>Inji Datti Baba Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *