
An ga ma’aikatan hukumar FCTA dake kula da Abuja sun bi Ministan Abujan, Nyesom Wike da gudu yayin da yayi yunkurin tserewa daga ma’aikatar ta hanyar baya.
An ji suna ce masa, Ole, watau Bàràwò.
Ma’aikatan dai na zanga-zangar ne dan neman a biyasu hakkokinsu.