
Dan uwan Dr. Rabiu Musa Kwankwaso, Yahya Musa Kwankwaso ya fice daga jam’iyyar NNPP.
Shima dai ya bayyana goyon bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf inda ya bishi zuwa jam’iyyar APC.
An ganshi suna kashewa da abokin Burminsa a wani Bidiyo da ya dauki bankula a kafafen sadarwa.