
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi abin yabo bayan komawarsa jam’iyyar APC.
An ganshi ya raka Tsohon gwamnan jihar, Dr. Abdullahi Umar Ganduje zuwa cikin motarsa bayan kammala bikin komawarsa jam’iyyar APC.
Da yawa sun bayyana hakan da cewa alamace ta dattako da girmama mutane.