
Wannan wata ‘yarsanda ce da aka ragewa mukami saboda watsa Bidiyon da ta yi a kafafen sada zumunta.
An ganta tana daukar Bidiyo kai tsaye tana watsashi a kafafen sada zumunta yayin da take aiki a ofishinsu na ‘Yansanda.
Dalilin hakane yasa aka rage mata mukami.