Sunday, October 25
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda aka watso mata kaya waje saboda kasa biyan kudin haya

Wannan wata Inyamura ce data dauki hankula bayan da megidan da take haya ya watso mata kaya waje.

Tace tana yana binta bashin watanni 8 ne shine ta fita, ta dawo ta tarar da ya watso mata kaya waje.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Gwamnan jihar Oyo ya siyo jiragen sama na leken Asiri guda 2

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *