Sunday, June 28
Shadow

Kungiyar Matasan Arewa ta mikawa Ganduje Naira Miliyan 200 dan a sayawa shugaba Tinubu fom din sake tsayawa takara a 2027

Wata kungiyar matasan Arewa me suna Northern Nigeria Youth Forum ta mikawa Ganduje Naira Miliyan 200 wanda ta tara.

tace a yi amfani da kudin wajan sayawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu tikitin sake tsayawa takara a zaben 2027.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kamfanin Wutar Lantarki sun janye yajin aikin da suke a Kaduna, Sokoto, Zamfara da Kebbi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *