Tuesday, February 3
Shadow

Dan Arewa da ya shiga aikin soja a kasar Rasha ya rigamu gidan gaskiya

Wannan wani dan Arewa ne da ya tafi kasar Rasha inda ya shiga aikin soja dan taya kasar Yaqi.

Saidai yayi rashin sa’ar rasa rayuwarsa a filin daga.

Badai a bayyana sunansa ba amma an ga cewa ya bar ‘ya’ya 3.

Mata 2 namiji daya kuma dukansu kananan yara ne

Karanta Wannan  Wata cuta data bullo ta yi sanadiyyar kwantar da mutane dubu biyar a Asibiti

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *