Thursday, April 9
Shadow

Kalli Bidiyon:Ganin Sanata Adams Oshiomhole tare da wata mata me yin irin fina-finan nan na Alfasha ya jawo cece-kuce sosai

A jiya ne dai wani Bidiyon sanata Adams Oshiomhole tare da wata mata ya bayyana, inda aka ganshi yana mata tausa a kafarta.

Da yawa abin ya daure musu kai dan dai an ga ba matarsa bace.

Da bincike yayi tsanani, an gano matar tana fina-finan Bhqtsq

Rahotanni sun ce matar daga kasar Afrika ta kudu take.

Lamarin dai ya bayar da mamaki sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Naja'atu ta yi daidai data kira Pantami da maqaryaci saboda mawaryacinne>>Inji Dr. Hussain Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *