Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Malamin Kirista ya musulunta inda ya canja suna daga Evangelist Peter zuwa Malam Anas

Wannan wani malamin Kirista ne da ya karbi kalmar Shahada inda yace sunansa Evangelist Peter.

Amma yace yanzu ya canja suna zuwa Malam Anas.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Shugaba Tinubu ya aika wakili zuwa wajan daurin auren Rarara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *