Friday, February 6
Shadow

Bidiyon da aka ganni tare da sanata Adams Oshiomhole ba AI bane>>Inji Matarnan me yin fina-finan Alfasha da aka ganta tare da Sanata Adams Oshiomhole yana mulmula mata kafa

Matarnan me yin fina-finan Alfasha ‘yar kasar Afrika ta kudu ta fito tace Bidiyon ta da aka gani tare da Adams Oshiomhole ba AI bane.

Saidai tace zaku iya yadda da sanatan ku tunda yace AI ne.

Bayan da Bidiyon ya watsu sosai a kafafen sada zumunta, Sanata Adams Oshiomhole ya fito yace Bidiyon AI ne.

Wasu sun ce sun yadda wasu kuma basu yadda dashi ba.

Karanta Wannan  WATA SABUWA: Masu Shaidar Ɗan Ƙasa Ta NIN Ne Kaɗai Za Su Samu Shinkafa Mai Rangwamen Farashi Ta Gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *