Saturday, July 18
Shadow

Kalli Bidiyon: An yi min wahayi Za’a sake yunkurin yiwa shugaba Tinubu jhùyìn Mùlkì>>Inji Fasto Ayodele

Fasto Ayodele ya bayyana cewa, an masa wahayin akwai wani yunkurin juyin Mulki da za’a sake yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Ya bayyana cewa a wannan karin akwai wata kasa ma da zata goyi bayan yunkurin juyin mulkin.

A cewarsa, DSS ne kawai zasu iya dakile wannan jhuyin mulkin.

Karanta Wannan  Yaudararku ake, Babu wata jam'iyyar adawa a Najeriya, Duk APC sukewa Aiki>>Inji Sowore

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *