Sunday, February 8
Shadow

Rade-Radin: Tsige Mataimakin Gwamnan jihar Kano, Majalisar jihar ta yi martani

A yayin da ake rade-radin tsige mataimakin Gwamnan jihar Kano, Majalisar jihar ta yi martani inda tace ba gaskiya gane.

Tun bayan komawar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf jam’iyyar APC ne dai ake ta tunanin yaya zata kaya tsakanin gwamnan da mataimakinsa wanda ya zabi ya ci gaba da zama a NNPP.

Kwamishinan yada labarai na jihar Kano yayi kira ga mataimakin gwamnan da ko dai ya koma jam’iyyar APC ko ya sauka daga mukaminsa.

Karanta Wannan  TSADAR KUDIN MOTA: Ɗan Agajin Izala Ya Yi Tafiyar Kilomita 161 Da Keke Domin Halartar Wa'azin Ƙasa A Jihar Adamawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *