Sunday, February 8
Shadow

Kalli Bidiyon Yanda Aminu Waziri Tambuwal yaki zama akan kujera saboda a bayan kujerar akwai tutar jam’iyyar APC

A wani Bidiyo da ya dauki hankula sosai, an ga Tsohon Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal da Tsohon shugaban jam’iyyar APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje.

Ganduje ya rika cewa Tambuwal ya ya zauna akan kujera, amma Tambuwal yaki zama saboda tutar jam’iyyar APC dake bayan kujerar.

Saidai daga baya ya zauna.

Karanta Wannan  El-Rufai ya bude shafin TikTok, ya samu mabiya 200,000 cikin Awa 24

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *