Tuesday, August 18
Shadow

Kalli Bidiyon dan shugaban kasa, Seyi Tinubu na raba abinci ya dauki hankula

An ga dan shugaban kasa, Seyi Tinubu na raba abinci ga mabukata a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai a kafafen sadarwa.

Saidai hakan ya jawo cece-kuce inda wasu ke ganin cewa kamata yayi a samarwa irin wadannan mutane hanyar dogaro da kai ba raba musu abinci ba.

Karanta Wannan  Kamfanin Mai na kasa, NNPCL ya kara farashin man fetur zuwa Naira 992 akan kowace Lita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *