Monday, February 16
Shadow

Da Duminsa: Kalli Bidiyon yanda Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya kama hanyar zuwa ofishin EFCC dan amsa gayyatar da suka masa

Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya kama hanyar zuwa ofishin EFCC dan amsa gayyatar da suka masa.

An ga dandazon mutane sun taru sun yi masa rakiya.

Dama dai malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa a ranar Litinin zai amsa gayyatar da EFCC suka masa.

Karanta Wannan  Kasar Amurka ta saka cewa sai 'Yan Najeriya sun ajiye dala $15,000 kamin a basu visar shiga kasar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *