Thursday, September 3
Shadow

Kalli Bidiyon Da Duminsa: An Harbawa magoya bayan Malam Nasiru Ahmad El-Rufai barkonon tsohuwa yayin da suka yi dandazo a ofishin EFCC

A yayin da a yau, Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ke amsa gayyatar da EFCC ke masa ya tafi ofishinsu.

Magoya bayansa sun fito suna zanga-zangar nuna goyon baya a gareshi inda suka taru a kofar ofishin EFCC.

Saidai an banka musu Barkonon tsohuwa inda aka ga suna ta rufe hancinsu.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa, Kalli Bidiyon: Tauraruwar Tiktok ta jihar Yobe, Shatu ta kai karar Hukumar Hisbah ta jihar bayan kamata da aka yi aka sa ta yi Bidiyo tace ita ba mutuniyar kirki bace

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *