Sunday, February 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Na taso ban san Mahaifina ba amma yanzu Mahaifiyata tace sunansa Aliko>>Inji Wannan matar

Wannan matar ta dauki hankula sosai bayan data fito ta bayyana cewa, sunan Mahaifinta Aliko.

Tace mahaifiyartace ta bayyana mata cewa sunan Mahaifinta Aliko shine a yanzu take neman a hadata dashi.

@aishaodogwu

My mother just opened up to me about my Real Father

♬ original sound – aishaodogwu
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: An kama Fasto da ya je Otal ya boye, yayi Karyar an yi Ghàrkùwà dashi inda ya nemi masu zuwa cocinsa su hada kudin Fhànsà Naira Miliyan 3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *