Saturday, June 27
Shadow

Abinda sukawa Kamfanin Wutar Lantarki saboda yawan dauke musu wuta

Wannan yanda wasu da ba’a san ko su wanene ba suka dauki makara da kaji a ciki suka kai ofishin wutar lantarki dake Egbu jihar Imo kenan.

Sun yi hakanne saboda rashin samun wuta duk da kudin wutar da suke biya.

Saidai tun bayan da suka yi hakan, ake basu wuta ba kakkautawa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo yanda dandazon matasa sukawa tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello tarbar girma bayan da EFCC ta sakoshi kan zargin satar Biliyan 80

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *