
An ga wani Bidiyon Kwankwaso da gawuna da suka hadu a filin jirgin sama.
Kwankwaso ya mikawa gawuna hannu su gaisa amma Gawuna yaki yadda ya bashi hannu inda ya durkusa har kasa ya gaisheshi.
Hakan yasa wasu ke rade-radin ko dai maganar komawar Gawuna NNPP ya fito takarar shugaban kasa zata tabbata ne?