
Wannan wata matashiyace data ce ta ga ana ta maganar mata dake fitowa suna neman mazan aure shine tace itama ba za’a barta a baya ba.
Tace shekarunta 24 kuma tana da diya amma diyar na wajan kakarta.
Tace kuma dole ne wanda ke son aurenta ya zamana yana da kudi.