Saturday, May 9
Shadow

Da Duminsa: Sanata Natasha Akpoti ta wallafa Lambar wayarta ga masu son kiranta

Sanata Natasha Akpoti ta wallafa lambar wayarta domin mutanen mazabarta na Kogi Central idan suna son kiranta.

Da yawa dai sun jinjina mata saboda wannan lamarin.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Ana sa Ran cikin darennan kasar Ìràn zata yi gwajin makamin Nòkìlìyà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *