Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin wani dan siyasa na raba Naira 200 a jihar Kebbi ya dauki hankula

Wannan wani dan siyasa ne da aka gani yana rabon Naira 200 a jihar Kebbi.

Lamarin ya dauki hankula inda wasu ke cewa, me Naira 200 zatawa mutane a wannan zamanin?

Karanta Wannan  Muna bayar da Sarauta ne domin neman Aljannah ba don kudi ba -Inji Mai martaba Sarkin Daura Dr. Umar Faruk Umar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *