Wannan Wani Asibiti ne a garin Suleja na jihar Naija da ake amfani da fitilar hannu, Torchlight wajan gudanar da aikin.
Bidiyon Asibitin ya watsu sosai a kafafen sadarwa inda ake ta Allah wadai da hakan.