Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Tauraron mawakin Kudu, Naira Marley ke Karanta Alqunut

Wannan Tauraron mawakin kudu, Naira Marley ne a yayin da yake karanta Alqunut.

Lamarin ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda musamman musulmai ke ta mai fatan Alheri.

Karanta Wannan  Kuma Dai:An kara kama wasu masu Gàrkùwà da mutane su 4 dake kan hanyar zuwa Makkah aikin Hajji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *