Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan Najeriya da ya je Kasar Jamhuriyar Nijar yace Nijar din zai bi yayi Sallah Gobe, ba zai cika Azumi 30 ba

Dan Najeriya, Faruk da ya je Nijar yace a kasar ta Nijar an ga watan Shawwal na sallah dan haka gobe za’a yi sallah.

Yace shima gobe zai ajiye Azuminsa yayi Sallah ba zai cika Azumi 30 ba kamar yanda za’a yi a Najeriya ba.

Karanta Wannan  Masu Ikirarin Jìhàdì sun shiga Uku, An fito da rundunar sojojin da basu taba yin rashin nasara ba an kaisu Arewa Maso gabas, sojojin kansu sai murna suke

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *