Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanzu haka ana ruwan sama a kasar Saudiyya

Rahotanni sun bayyana cewa, a yau, 30 ga watan Ramadana, ana ruwan sama a kasar Saudiyya.

An ga yanda ruwan ke sauka kuma mahajjata na cikin farin ciki.

Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami ma ya bayyana hakan inda yace Allah ya karba mana Ibadun mu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Murja Kunya ta bar Sheikh Salihu Zaria ta koma son Imam Junaidu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *