Friday, June 26
Shadow

An kama wasu mata masu zaman kansu bayan da sukawa matashi dan bautar kasa taron dangi har ya rigamu gidan gaskiya

An kama wasu mata masu zaman kansu da sukawa wani matashi dan bautar kasa taron dangi har sai da ya rigamu gidan gaskiya

Rahoton yace matashin ya je gidan matan masu zaman kansu ne inda ya dauki daya suka shiga daga ciki.

Suna ciki ne sai wasu 4 suma suka shiga suka samesu, anan dai har abinda ya faru ya faru shi kuma ya garzaya barzahu.

Sun yi kokarin bashi glucose amma ina.

Rahoton yace an kama matan masu zaman kansu dan bincike.

https://twitter.com/i/status/2035673262005338301
Karanta Wannan  T-Pain dai ko yara basu tsira daga ukubar gwamnatinsa ba>>Atiku ya soki Tinubu kan Azabtar da kananan yara saboda sun masa zàngà-zàngà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *