Monday, March 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashi ya dauki hankula saboda yanda yanda yake ta nuna wayarsa ta iPhone yayin da ake hira da malaminsa

Wannan wani matashi ne da ya dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ga yana ta kokarin nuna wayarsa ta iPhone yayin da ake hira da malaminsa.

Matashin ya rika ciro wayar daga Aljihunsa yana jujjuyata a hannunsa inda lamarin ya dauki hankula sosai ake ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Karanta Wannan  Shin wai Shugaba Tinubu Musulmine>>Dan gidan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir ElRufai ya tambaya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *