Tuesday, March 24
Shadow

Rahotanni sun ce Dangote na shirin daina sayar da mansa a Najeriya ya rika sayar dashi duka zuwa kasashen waje

Wasu Rahotanni sun bayyana cewa, Aliko Dangote na shirin fara sayar da duka man da ya tace a matatarsa zuwa kasashen waje.

Rahoton yace Dangote na fushi ne da Gwamnatin Najeriya saboda har yanzu tana baiwa ‘yan kasuwa lasisin shigowa da man fetur duk da yake cewa ga matatar mansa tana samar da man.

Kasashen Afrika irin su Afrika ta Kudu da sauransu na yiwa Dangote matsin lamba kan ya kara yawan man fetur din da yake sayar musu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Buhari ya gama sukar Marigayi 'Yar'adua amma shima gashi a Landan ya rigamu gidan gaskiya>>Inji Malam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *