Monday, August 17
Shadow

Bani bace, Ni Bazan Mvtv ba, inji matar tsohon Gwamnan Kaduna, Hajiya Hadiza Ismail El-Rufai bayan da wani rahoto yace ta rigamu gidan gaskiya

Matar tsohon gwamnan Kaduna, Hajiya Hadiza Ismail El-Rufai ta musanta wani rahoto dake cewa ta rigamu gidan gaskiya.

Tace ba ita bace, ita ba zata mvtv ba inda tace ita Allah zai barta.

Ta rubuta hakane a shafinta na X.

Hon. Bello El-Rufai dai ya wallafa cewa matar dan uwan mahaifinsu ta rasu.

Inda daga nan ne masu rahoton suka samu matashiyar labarin suka wallafa ba tare da bincike ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda 'yar Tiktok ta fashe da kuka bayan da aka je aka nunawa mahaifin ta abinda take yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *