Tuesday, March 24
Shadow

Kalli Bidiyon Yanda jama’a suka nunawa Malam Nasiru Ahmad El-Rufai soyayya a yayin da yake kan hanyar zuwa kotu

Wannan Bidiyon yanda mutane a jihar Kaduna suka rika yiwa Malam Nasiru Ahmad El-Rufai oyoyo ne yayin da ake kan hanyar kaishi Kotu.

A yau ne dai ICPC ta gurfanar da malam Nasiru Ahmad El-Rufai a gaban kotu i da take zarginsa da cin hanci da Rashawa.

Karanta Wannan  Da yan Kwankwasiyya yanda sukewa Kwankwaso biyayya haka sukewa Allah biyayya da duk Al’jannah Za’a shiga

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *